Fassarar Littafin Ahdhari icon

Fassarar Littafin Ahdhari

1.0

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda ke Bayani kan ibada một Musulunci.

Tên Fassarar Littafin Ahdhari
Phiên bản 1.0
Cập nhật 17 th 10, 2016
Kích thước 1 MB
Thể loại Sách và Tài liệu tham khảo
Lượt cài đặt 100N+
Nhà phát triển ABUBAKAR SADIK SALIHU
Android OS Android 3.0+
Google Play ID com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari
Fassarar Littafin Ahdhari · Ảnh chụp màn hình

Fassarar Littafin Ahdhari · Mô tả

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen yada sako một cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi một rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki một matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai masu Yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan cập nhật một yanzu dan ya zama daidai da ứng dụng di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 · Tải miễn phí

4,6/5 (560+ Đánh giá)

Phiên bản cũ

Tất cả các phiên bản