Wannan fassarar littafin Ahdhari ne Wanda ke Bayani kan ibada Musulunci.
advertisement
Nazwa | Fassarar Littafin Ahdhari |
---|---|
Wersja | 1.0 |
Aktualizuj | 17 paź 2016 |
Rozmiar | 1 MB |
Kategoria | Książki i materiały źródłowe |
Instalacje | 100tys.+ |
Deweloper | ABUBAKAR SADIK SALIHU |
Android OS | Android 3.0+ |
Google Play ID | com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari |
Fassarar Littafin Ahdhari · Opis
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mahometa (SAW) Bayan Haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen bla Sako cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan zaktualizować yanzu dan ya zama daidai da aplikacja di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.