Fassarar Littafin Ahdhari icon

Fassarar Littafin Ahdhari

1.0

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda ke bayani kan ibada a Musulunci.

名前 Fassarar Littafin Ahdhari
バージョン 1.0
アップデート 2016年10月17日
サイズ 1 MB
カテゴリー 書籍&参考書
インストール 100千+
開発元 ABUBAKAR SADIK SALIHU
Android OS Android 3.0+
Google Play ID com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari
Fassarar Littafin Ahdhari · スクリーンショット

Fassarar Littafin Ahdhari · 説明

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 · 無料ダウンロード

4.6/5 (560+ レビュー)

旧バージョン

すべてのバージョン