Fassarar Littafin Ahdhari icon

Fassarar Littafin Ahdhari

1.0

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda ke bayani kan Ibada ein Musulunci.

Name Fassarar Littafin Ahdhari
Version 1.0
Aktualisieren 17. Okt. 2016
Größe 1 MB
Kategorie Bücher & Nachschlagewerke
Installationen 100Tsd.+
Entwickler ABUBAKAR SADIK SALIHU
Android OS Android 3.0+
Google Play ID com.sadiksalihu.fassararlittafinahdhari
Fassarar Littafin Ahdhari · Screenshots

Fassarar Littafin Ahdhari · Beschreibung

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Bajan haka, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada sako ein cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi ein rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki ein matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki ta yadda na alkhairi wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin Hausa harshen. ina kuma aiki kan aktualisieren einen yanzu dan ya Zama daidai da App di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.

Fassarar Littafin Ahdhari 1.0 · Kostenloser Download

4,6/5 (560+ Bewertungen)

Alte versionen

Alle Versionen