Tatsuniyoyin Hausa icon

Tatsuniyoyin Hausa

7.1.0

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

ชื่อ Tatsuniyoyin Hausa
เวอร์ชัน 7.1.0
ปรับปรุง 08 ก.ย. 2024
ขนาด 22 MB
ประเภท หนังสือและข้อมูลอ้างอิง
การติดตั้ง 10K+
นักพัฒนาซอฟต์แวร์ Abrahamjr
Android OS Android 5.0+
Google Play ID net.andromo.dev701988.app895582
Tatsuniyoyin Hausa · ภาพหน้าจอ

Tatsuniyoyin Hausa · คำอธิบาย

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin กล้า

 Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3. Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna

misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa

Dan Allah kada ku manta kuyi app na wannan app

Mungode !!

Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0 · ดาวน์โหลดฟรี

4.1/5 (31+ ความเห็น)

เวอร์ชันเก่า

ทุกเวอร์ชัน