Tatsuniyoyin Hausa icon

Tatsuniyoyin Hausa

7.1.0

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Name Tatsuniyoyin Hausa
Version 7.1.0
Update Sep 08, 2024
Size 22 MB
Category Books & Reference
Installs 10K+
Developer Abrahamjr
Android OS Android 5.0+
Google Play ID net.andromo.dev701988.app895582
Tatsuniyoyin Hausa · Screenshots

Tatsuniyoyin Hausa · Description

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki , da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya
*Tatsuniyar gizo da koki
*Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.

Mungode!!

Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0 · Free Download

4.1/5 (31+ Reviews)

Old Versions

All Versions