Tatsuniyoyin Hausa icon

Tatsuniyoyin Hausa

7.1.0

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Nome Tatsuniyoyin Hausa
Versione 7.1.0
Aggiornare 08 set 2024
Dimensioni 22 MB
Categoria Libri e consultazione
Installazioni 10Mille+
Sviluppatore Abrahamjr
Android OS Android 5.0+
Google Play ID net.andromo.dev701988.app895582
Tatsuniyoyin Hausa · Istantanee

Tatsuniyoyin Hausa · Descrizione

Tatsuniya era al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan osa yayi daga an gama cin abincin osare.

 Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2. Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4. Dakin Kwanan Samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tonno lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

sauke wannan app zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah Kada ku manta Kuyi tasso di app wannan.

Mungode !!

Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0 · Download Gratuito

4,1/5 (31+ Recensioni)

Vecchie versioni

Tutte le versioni