Tatsuniyoyin Hausa icon

Tatsuniyoyin Hausa

7.1.0

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Nombre Tatsuniyoyin Hausa
Versión 7.1.0
Actualizar 08 de 09 de 2024
Tamaño 22 MB
Categoría Libros y obras de consulta
Descargas 10mil+
Desarrollador Abrahamjr
Android OS Android 5.0+
Google Play ID net.andromo.dev701988.app895582
Tatsuniyoyin Hausa · Capturas de pantalla

Tatsuniyoyin Hausa · Descripción

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

 Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin Kwanan Samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don atún lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

aplicación sauke wannan zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi tasa na wannan aplicación.

Mungode !!

Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0 · Descarga Gratis

4,1/5 (31+ Opiniones)

Versiones anteriores

Todas las versiones