Fityanu Media icon

Fityanu Media

1.3

Tin tức truyền thông Fityanu; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam

Tên Fityanu Media
Phiên bản 1.3
Cập nhật 14 th 11, 2023
Kích thước 7 MB
Thể loại Tin tức và Tạp chí
Lượt cài đặt 100+
Nhà phát triển B MAINA
Android OS Android 5.0+
Google Play ID fityanumedia.com
Fityanu Media · Ảnh chụp màn hình

Fityanu Media · Mô tả

Tin tức và âm thanh truyền thông Fityanu; an yita ne don amfanar al'umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
NHIỆM VỤ
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
TẦM NHÌN
Fityanu Media News kamfanin jarida ne Wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a Wannan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Địa chỉ: Cửa hàng số B64/65 Chợ chính Gombe, Bang Gombe Nigeria.
Số điện thoại: +2348120180663
Email: support@Fityanumedia.com
Web: Fityanumedia.com

Fityanu Media 1.3 · Tải miễn phí

N/A/5 (0+ Đánh giá)

Phiên bản cũ

Tất cả các phiên bản