Fityanu Media icon

Fityanu Media

1.3

Actualités des médias Fityanu ; an yita ne don amfanar al'umma dabam-dabam

Nom Fityanu Media
Version 1.3
Mise à jour 14 nov. 2023
Taille 7 MB
Catégories Actualités et magazines
Installations 100+
Développeur B MAINA
Android OS Android 5.0+
Google Play ID fityanumedia.com
Fityanu Media · Captures d’écran

Fityanu Media · Description

Fityanu Media News et Audio ; an yita ne don amfanar al'umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISSION
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
VISION
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye a wannan zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Adresse : Magasin n° B64/65 Main Market Gombe, État de Gombe Nigeria.
Numéro de téléphone : +2348120180663
E-mail : support@Fityanumedia.com
Web : Fityanumedia.com

Fityanu Media 1.3 · Télécharger Gratuitement

N/A/5 (0+ Avis)

Anciennes versions

Toutes les Versions