Fityanu Media icon

Fityanu Media

1.3

Notícias da mídia Fityanu; an yita ne don amfanar al'umma dabam-dabam

Nome Fityanu Media
Versão 1.3
Atualizar 14 de 11 de 2023
Tamanho 7 MB
Categoria Notícias e revistas
Instalações 100+
Desenvolvedor B MAINA
Android OS Android 5.0+
Google Play ID fityanumedia.com
Fityanu Media · Capturas de tela

Fityanu Media · Descrição

Fityanu Media Notícias e Áudio; an yita ne don amfanar al’umma dabam-dabam wurin gudanar da muhimman a kafafen sada zumunta na zamani.
MISSÃO
Fityanu Media News tana fadakar da al'umma don yaki da labaran karya da kuma cin mutumcin juna, cin zarafi a kafafen sada zumunta ba tare da wani la'akari da jinsi, launin fata, ko wani ba, kuma yana aiki don ƙarfafa mutane a cikin al'ummominsu tare da binkice cikin tarihin magabata na kawai.
VISÃO
Fityanu Media News kamfanin jarida ne wanda zata yi aiki Online don kawowa al'ummar Musulmi na duniya hakikanin koyarwan Annabi Muhammadu SAW wurin koyi da kyakyawan halaye dabi'u na Manzon Allah SAW da kuma koyarwan sufaye awann zamani da kuma koyar da mutane tabbatar da gaskiya da kuma yada shi a kafafen sada zumunta na zamani a ko'ina.
Endereço: Loja No.B64/65 Mercado Principal Gombe, Gombe State Nigéria.
Número de telefone: +2348120180663
E-mail: support@Fityanumedia.com
Site: Fityanumedia.com

Fityanu Media 1.3 · Baixar Grátis

N/A/5 (0+ Resenhas)

Versões antigas

Todas versões