Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE icon

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE

1.0.0

Jafar Tafsirin Izufi Biyar (Al Jumuah para An Nas) por Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Nome Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE
Versão 1.0.0
Atualizar 12 de 05 de 2024
Tamanho 120 MB
Categoria Música e áudio
Instalações 10mil+
Desenvolvedor KareemTKB
Android OS Android 4.4+
Google Play ID com.andromo.dev391844.app452702
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Capturas de tela

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Descrição

Wannan App ne domin Kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma tara da Malam Jaafar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Sura Al Jumuah (Yusabbihu) zuwa Surah An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sheikh Jaafar Mahmud adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan Aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata um musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tara da Malam Aminu Ibrahim Daurawa
 Domin samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB um cikin procurar din ka / ki na Google Play Store.

A duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin Malam jafar Mahmud da sauran malamai, kawai bude ka Play Store / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku Apps samu na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin Suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan tafe em shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji DADIN samun Wannan App um Play Store kada ka / ki manta classificação din Wannan App cinco estrelas WATO tauraro biyar cikin loja Wannan.

Zaku desenvolvedor iya samun na Wannan App um koda yaushe tayin amfani da email din desenvolvedor dake kasa.

Zanyi matukar farin Ciki Idan naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na Malam jafar Mahmud, Zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta rever um Wannan karkashin App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam ameen.

Allah ya saka masa da Gidan Aljannah ameen ameen ameen.

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE 1.0.0 · Baixar Grátis

4,1/5 (194+ Resenhas)

Versões antigas

Todas versões