Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE icon

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE

1.0.0

Jafar Tafsirin Izufi Biyar (Al Jumuah bis An Nas) von Scheich Ja'afar Mahmud Adam

Name Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE
Version 1.0.0
Aktualisieren 12. Mai 2024
Größe 120 MB
Kategorie Musik & Audio
Installationen 10Tsd.+
Entwickler KareemTKB
Android OS Android 4.4+
Google Play ID com.andromo.dev391844.app452702
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Screenshots

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Beschreibung

Wannan App ne domin Kawo Muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma Tara da Malam Dscha'afar Mahmud Adam.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Sure Al Jumuah (Yusabbihu) ZUWA Sure An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na Scheich Mahmud Dscha'afar adam kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan Aikin Hajji da Umra

Tafsir suratul Baqara

Matasa nagari

Hakkokin mata eine musulunci

Boko Halal

Bayani kan Ginin Haila da dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi Tara da Malam Aminu Ibrahim Daurawa
 Domin Samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB ein cikin suchen din ka / ki na Google Play Store.

Ein duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar Mahmud da sauran Malamai, kawai bude Play Store ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu Apps na Musulunci da yaren Hausa kuma MP3 Wadanda Basa bukatar Internet domin Suyi aiki.

Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan tafe in shaa Allahu.

Idan kaji ko kinji Dadin Samun Wannan App ein Play Store kada ka / ki Manta Bewertung din Wannan App Fünf-Sterne-WATO tauraro biyar cikin Wannan Laden.

Zaku iya Samun Entwickler na Wannan App ein koda yaushe tayin amfani da E-Mail-din Entwickler dake kasa.

Zanyi matukar farin ciki idan naji daga gareku.

Idan Kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar Mahmud, zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta prüfe karkashin Wannan App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam Ameen.

Allah ya saka masa da Gidan Aljannah ameen ameen Ameen.

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE 1.0.0 · Kostenloser Download

4,1/5 (194+ Bewertungen)

Alte versionen

Alle Versionen