Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE icon

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE

1.0.0

Jafar Tafsirin Izufi Biyar (da Al Jumuah a An Nas) di Sheikh Ja'afar Mahmud Adam

Nome Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE
Versione 1.0.0
Aggiornare 12 mag 2024
Dimensioni 120 MB
Categoria Musica e audio
Installazioni 10Mille+
Sviluppatore KareemTKB
Android OS Android 4.4+
Google Play ID com.andromo.dev391844.app452702
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Istantanee

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE · Descrizione

Wannan App ne domin KAWO muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma tara da Malam Ja'afar Mahmud Adamo.

Tafsirin Izufi biyar dake kasa ne. Wato Sura Al Jumuah (Yusabbihu) ZUWA Sura An Nas (Nasi).

Domin wadansu karatuttukan na sceicco Mahmud Ja'afar adam Kamar su:

Umdatul Ahkam mp3

Bulugul Miram

Riyadussalihin

Kitab Tauhid

Arbaun Hadith

Bayani kan Aikin Hajji da umra

Tafseer suratul Baqarah

Matasa nagari

Hakkokin mata un musulunci

Boko Halal

Bayani kan Jinin Haila da Dai sauransu

da kuma karatun Kundin Tarihi tara da Malam Aminu Ibrahim Daurawa
 Domin Samun karatuttukan dake sama duba sauran Apps dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB un cikin cercare din ka / ki na Google Play Store.

Un duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa daga bakin malam jafar Mahmud da sauran malamai, kawai Bude Play Store ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku Samu Apps na Musulunci da Yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar internet domin Suyi Aiki.

Wadansu surori da Izufin al kur'ani mai Girma nd nan TAFE in Shaa Allahu.

Idan Kaji ko kinji Dadin Samun Wannan App un Play Store kada ka / ki manta voto din Wannan App cinque stelle Wato tauraro biyar cikin negozio Wannan.

Zaku sviluppatore iya Samun na Wannan App un koda yaushe tayin amfani da e-mail frastuono sviluppatore dake kasa.

Zanyi matukar farin ciki Idan Naji daga gareku.

Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud, Zaku iya aiko min da sako na kai tsaye ko ku rubuta rivedere una Wannan karkashin App.

Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Mahmud Adam Ameen.

Allah ya saka masa da Gidan Aljannah Ameen Ameen Ameen.

Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE 1.0.0 · Download Gratuito

4,1/5 (194+ Recensioni)

Vecchie versioni

Tutte le versioni