Arewa Indian Hausa Fassara TV icon

Arewa Indian Hausa Fassara TV

1.8

Domin Kallon finafinan fassarar hausa full da masu dogon zango, Arewa filmes tv

Nome Arewa Indian Hausa Fassara TV
Versão 1.8
Atualizar 18 de 06 de 2022
Tamanho 13 MB
Categoria Reproduzir e editar vídeos
Instalações 10mil+
Desenvolvedor Fassara films
Android OS Android 4.4+
Google Play ID fassara.filmstv
Arewa Indian Hausa Fassara TV · Capturas de tela

Arewa Indian Hausa Fassara TV · Descrição

Wannan manhajar tana kunshe da mafi yawan finafinanda aka fassara su da hausa daga masu dogon zango zuwa completo, zaku iya kallon duk wani filmes da yake cikin wantn manhajar kyauta kuma zuku iya saukewa cikin wayar ko domin kallonshi lokacinda kukeso, kana bukatar data ko (wifi ) domin kallon filmes acikin wannan manhajar, babu bukatar yin rijista Domin shiga cikin wantn manhajar, akwai tallace tallace acikin wantn manhajar, wannan manhajar ta kunshi finafinai sama da dubu biyu kuma duk na fassara. Zaku iya tuntuɓarmu ta cikin wannan manhajar Domin naiman taimako ko karin baya,
Mun Gode da karanta gabatarwarmu

Arewa Indian Hausa Fassara TV 1.8 · Baixar Grátis

4,4/5 (684+ Resenhas)

Versões antigas

Todas versões