Arewa Indian Hausa Fassara TV icon

Arewa Indian Hausa Fassara TV

1.8

Domin kallon finafinan fassarar hausa full da masu dogon zango, Arewa films tv

Nom Arewa Indian Hausa Fassara TV
Version 1.8
Mise à jour 18 juin 2022
Taille 13 MB
Catégories Lecteurs et éditeurs vidéo
Installations 10k+
Développeur Fassara films
Android OS Android 4.4+
Google Play ID fassara.filmstv
Arewa Indian Hausa Fassara TV · Captures d’écran

Arewa Indian Hausa Fassara TV · Description

Wannan manhajar tana kunshe da mafi yawan finafinanda aka fassara su da hausa daga masu dogon zango zuwa full, zaku iya kallon duk wani films da yake cikin wannan manhajar kyauta kuma zuku iya saukewa cikin wayar ko domin kallonshi lokacinda kukeso, kana bukatar (data) ko (wifi) domin kallon films acikin wannan manhajar, babu bukatar yin rijista Domin shiga cikin wannan manhajar. akwai tallace tallace acikin wannan manhajar, wannan manhajar ta kunshi finafinai sama da dubu biyu kuma duk na fassara. Zaku iya tuntuɓarmu ta cikin wannan manhajar Domin naiman taimako ko karin baya.
Mun Gode da karanta gabatarwarmu

Arewa Indian Hausa Fassara TV 1.8 · Télécharger Gratuitement

4,4/5 (684+ Avis)

Anciennes versions

Toutes les Versions