Arewa Indian Hausa Fassara TV icon

Arewa Indian Hausa Fassara TV

1.8

Domin kallon finafinan fassarar hausa full da masu dogon zango, Arewa filmt tv

Name Arewa Indian Hausa Fassara TV
Version 1.8
Aktualisieren 18. Juni 2022
Größe 13 MB
Kategorie Videoplayer & Editors
Installationen 10Tsd.+
Entwickler Fassara films
Android OS Android 4.4+
Google Play ID fassara.filmstv
Arewa Indian Hausa Fassara TV · Screenshots

Arewa Indian Hausa Fassara TV · Beschreibung

Wannan manhajar tana kunshe da mafi yawan finafinanda aka fassara su da hausa daga masu dogon zango zuwa full, zaku iya kallon duk wani filme da yake cikin wannan manhajar kyauta kuma zuku iya saukewa cikin wayar ko domin kallonshi lokacinda kukeso, kana bukatar data ko (wifi ) Domin Kallon Filme acikin wannan manhajar, babu bukatar yin rijista Domin shiga cikin wannan manhajar, akwai tallace tallace acikin wannan manhajar, wannan manhajar ta kunshi finafinai sama da dubu biyu kuma duk na fassara. Zaku iya tuntuɓarmu ta cikin wannan manhajar Domin naiman taimako ko karin baya,
Mun Gode da karanta gabatarwarmu

Arewa Indian Hausa Fassara TV 1.8 · Kostenloser Download

4,4/5 (684+ Bewertungen)

Alte versionen

Alle Versionen