Kundin Tarihi Part 1 of 2 APP
Ứng dụng Wannan Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.
KUNDIN TARIHI AMINU DAURAWA PHẦN 1 TRÊN 2
Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer của Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.
Wannan App kashi biyu ne, akwai phần 1 da kuma 2. Wannan tỏa sáng na farkon. Cửa hàng Kashi na biyu yana cikin Wannan.
Idan kana/kina da shawara game da Wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din nhà phát triển ka/ki turo da sakonka/ki.
Ứng dụng Wannan baya buktar data ko kết nối wifi, yana aiki ne Ngoại tuyến. Daga kayi tải sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.
Baka BUkatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga bộ nhớ din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da Wannan Ứng dụng có kích thước din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin Wannan App a shirye.
Idan ka/kin ji dadin Wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.
Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.
Nagode da ka/ki duba Wannan Ứng dụng nawa!
Ku huta lafiya.
Sai anjima!!