Kundin Tarihi Aminu Daurawa Part 1 Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Última versão

Versão
Atualizar
17 de jul de 2025
Desenvolvedor
Categoria
Instalações
100.000+

App APKs

Kundin Tarihi Part 1 of 2 APP

Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Aplicação Wannan Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

KUNDIN TARIHI AMINU DAURAWA PARTE 1 DE 2

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer por Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai parte 1 da kuma 2. Wannan brilhar na farkon. Loja Kashi na biyu yana cikinwan.

Idan kana/kina da shawara game dawanan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din desenvolvedor ka/ki turo da sakonka/ki.

Wannan App baya bukatar dados ko conexão wi-fi, yana aiki ne offline. Daga kayi baixando sa para shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memória din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da Wanan App para dimensionar arquivos din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikinwanan App um shirye.

Idan ka / kin ji dadinwann App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka/ki dubawanan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima!!
Ler mais

Anúncio