Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa
advertisement
ชื่อ | Super AceAmfanin Zuma Da Girfa |
---|---|
เวอร์ชัน | 5.1.2 |
ปรับปรุง | 01 ต.ค. 2024 |
ขนาด | 33 MB |
ประเภท | สุขภาพและการออกกำลังกาย |
การติดตั้ง | 100K+ |
นักพัฒนาซอฟต์แวร์ | suefcmey4q@gmail.com |
Android OS | Android 6.0+ |
Google Play ID | com.amfanin.zuma.girfa |
Super AceAmfanin Zuma Da Girfa · คำอธิบาย
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM
Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga แวนด้า kudan-zuma ke samarwa ดากา furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - สุราษฎร์ An - Nahl Allah (S.W.A. ) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam cikin wannan Surah "และ ... " waraka ce ga mutane " (An Nahl: 69)
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W. ) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai
Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (แบคทีเรียและเชื้อรา) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha
3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matalolin sanyi
4. Maganin gudawa ce
5. Maganin gyambon ciki - Ulcer
6. Tana karfafa garkuwar jiki
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (อบเชย)
8. Tana sanya kuzari a jiki
9. Tana rage nauyin kiba Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci
11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa
* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa (ผงอบเชย)
* น้ำผึ้ง
* ผงอบเชย
* Menene Cinnamon Powder a Hausa
kada ku manta kuyi rate na wannan app
13. Tana gyara fata da rage kurajen
fuska (สิว) idan ana shafa ta.