Kalaman Soyayya - Masu dadi icon

Kalaman Soyayya - Masu dadi

1.1.0

Zuciyata buɗe weź tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

Nazwa Kalaman Soyayya - Masu dadi
Wersja 1.1.0
Aktualizuj 28 sie 2024
Rozmiar 21 MB
Kategoria Randki
Instalacje 50tys.+
Deweloper Abdu Matashi
Android OS Android 4.4+
Google Play ID kalmar.so2
Kalaman Soyayya - Masu dadi · Zrzuty ekranu

Kalaman Soyayya - Masu dadi · Opis

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.
Więc gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* sojaja zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoja
* littafina sojaja
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* sojaja zallah
* sakonnin soyayya

4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin Sanyi kan na mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai nai tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan nay tattausan muryarki, sai nishadi da walwalaki ciamaki tare da an su ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya kolei wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! W kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!


* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* sojaja
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin stopa na wannan aplikacja din.

Kalaman Soyayya - Masu dadi 1.1.0 · Pobierz Bezplatnie

N/A/5 (0+ Opinie)

Old Versions

Wszystkie wersje