Kalaman Soyayya - Masu dadi icon

Kalaman Soyayya - Masu dadi

1.1.0

Zuciyata buɗe take a tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

Nom Kalaman Soyayya - Masu dadi
Version 1.1.0
Mise à jour 28 août 2024
Taille 21 MB
Catégories Rencontres
Installations 50k+
Développeur Abdu Matashi
Android OS Android 4.4+
Google Play ID kalmar.so2
Kalaman Soyayya - Masu dadi · Captures d’écran

Kalaman Soyayya - Masu dadi · Description

1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata !

2.
Alors gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina ! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke !

3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai ! Yarda d'amincewarki gareni, sune zasu tabbatar de soyayyarki tagaskiya a gareni ! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar auré
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya

4.
Nakan raba ose ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu ! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi ! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki !! Kema zaki iya juya tourne na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki !! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani !!


* soyayya de shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* sojaya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannaan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannaan app din.

Kalaman Soyayya - Masu dadi 1.1.0 · Télécharger Gratuitement

N/A/5 (0+ Avis)

Anciennes versions

Toutes les Versions