Koyon Soyayya icon

Koyon Soyayya

10.1

코야르 다 소야야 가 완다 바수 이야 코 바수 타바 인 소야야 바 치킨 사우키

이름 Koyon Soyayya
버전 10.1
업데이트 2024년 08월 02일
크기 18 MB
카테고리 데이트
설치 수 10K+
개발자 Abrahamjr
Android OS Android 4.4+
Google Play ID koyon.soyayyahausa
Koyon Soyayya · 스크린샷

Koyon Soyayya · 설명

Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.

Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.

Daga cikin abubuwan da wannan manhaja ta kunsa sun hadar da:
1. Abinda Zakayi A Farkon Haduwa Da Budurwa.
2. 야다 자쿠 사세 주시야르 부두르와
3. 아부부완 타타우나와 이단 아나 타레 다 부두르와
4. 아부부완 다야 카마타 카이 로카신 파라 소야야 다 부두르와
5. 야다 자카 코이 도구와르 히라 다 부두르와
6. 이단 카나 라사 아빈다 자카체 로카신 다 카케 히라 다 부두르와
7. 다 부두르와와 채팅하는 야다 아케
8. 야다 아케 자오 한칼린 부두르와
9. 알라모민 메이스 타나 손카
10. 알라모민 다 자수 누와 세와 메이스 바타 손카
11. 야다 아케 가네 소야야르 가스키야
12. Abubuwan Da Suke Jawo Matsala Da Sabani A Soyayya
13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko
14. Me zancewa budurwa idan ina sonta

Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki, mungode.

Koyon Soyayya 10.1 · 무료 다운로드

4.1/5 (31+ 리뷰)

지난 버전

모든 버전