Koyon Soyayya icon

Koyon Soyayya

10.1

Koyar Da Soyayya Ga Wanda Basu Iya Ko Basu Taba Yin Soyayya Ba Cikin Sauki

Nama Koyon Soyayya
Versi 10.1
Memperbarui Agt 02, 2024
Ukuran 18 MB
Kategori Kencan
Instal 10K+
Developer Abrahamjr
Android OS Android 4.4+
Google Play ID koyon.soyayyahausa
Koyon Soyayya · Jepretan Layar

Koyon Soyayya · Deskripsi

Wanna manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.

Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.

Daga cikin abubuwan da wannan manhaja ta kunsa sun hadar da:
1. Abinda Zakayi A Farkon Haduwa Da Budurwa.
2. Yadda Zaku Sace Zuciyar Budurwa
3. Abubuwan Tattaunawa Idan Ana Tare Da Budurwa
4. Abubuwan Daya Kamata Kayi Lokacin Fara Soyayya Da Budurwa
5. Yadda Zaka Koyi Doguwar Hira Da Budurwa
6. Idan Kana Rasa Abinda Zakace Lokacin Da Kake Hira Da Budurwa
7. Yadda Ake Mengobrol Da Budurwa
8. Yadda Ake Jawo Hankalin Budurwa
9. Alamomin Gada Tana Sonka
10. Alamomin Da Zasu Nuwa Cewa Mace Bata Sonka
11. Yadda Ake Gane Soyayyar Gaskiya
12. Abubuwan Da Suke Jawo Matsala Da Sabani A Soyayya
13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko
14. Me zancewa budurwa idan ina sonta

Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki, mungode.

Koyon Soyayya 10.1 · Unduh Gratis

4,1/5 (31+ Ulasan)

Versi lama

Semua versi