Kamus na Hausa zuwa Turanci mai ɗauke da auto-suggestion/instant search
advertisement
名前 | Hausa-English Kamus Dictionary |
---|---|
バージョン | tara |
アップデート | 2022年11月12日 |
サイズ | 4 MB |
カテゴリー | 書籍&参考書 |
インストール | 500+ |
開発元 | Shamsuddeen Zakariya |
Android OS | Android 4.1+ |
Google Play ID | com.hausa.kamus.dict_dictionary |
Hausa-English Kamus Dictionary · 説明
Wannan kamus ne dake ɗauke da ma'anar kalmomin hausa a cikin Harshen turanci. Abubuwan da wannan kamus ya kunsa sune kamar haka:
1. Ma'anonin kalmomin Hausa a cikin harshen Turanci.
2. Yadda ake yin jam'in kalmomin Hausa.
3. Kalmomin Hausa da suka samo asali daga cikin harshen larabci ko turanci
4. Kalmomin Hausa da suka fito daga cikin wasu kalmomin na Hausa.
5. Misalan yadda ake anfani da kalmomin hausa a cikin jimla tare da fassarar su cikin harshen turanci.