Hausa Multilingual Translator APP
La plupart des mots accompagnaient des parties du discours.
Nous fournissons des phrases d'usage bilingues haoussa à anglais, la pluralisation de mots haoussa et les origines de mots haoussa dérivés de l'arabe ou de l'anglais.
Wannan kamus ne dake ɗauke da ma'anar kalmomin hausa a cikin Harshen turanci. Abubuwan da wannan kamus ya kunsa sune kamar haka:
1. Ma'anonin kalmomin Hausa a cikin harshen Turanci.
2. Yadda ake yin jam'in kalmomin Hausa.
3. Kalmomin Hausa da suka samo asali daga cikin harshen larabci ko turanci
4. Kalmomin Hausa da suka fito daga cikin wasu kalmomin na Hausa.
5. Misalan yadda ake anfani da kalmomin hausa a cikin jimla tare da fassarar su cikin harshen turanci.