Karatun al Kur'ani mai girma na alaramma Yahuza Bauchi. Works offline

Latest Version

Version
Update
Jul 25, 2025
Developer
Category
Installs
100,000+

App APKs

Sheik Yahuza Bauchi Qira'a APP

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi. Tana aiki ba tare da data ba. Ayi download kawai a fara saurara Kai tsaye.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.

Domin samun wadansu Hausa Islamic apps duba cikin Play store.

Bayan wannan manhajja ta alaramma Yahudha Bauchi, idan akwai wani application da kuke son gani cikin wannan gida zaku iya rubutawa a cikin reviews naku na wannan app.

Domin aikowa da sakon shawarwari a koda yaushe, zaku iya amfani da email din developer.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Read more

Advertisement