Sakonnin Soyayya 100 icon

Sakonnin Soyayya 100

1.2.0

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji

Nazwa Sakonnin Soyayya 100
Wersja 1.2.0
Aktualizuj 06 wrz 2024
Rozmiar 21 MB
Kategoria Randki
Instalacje 50tys.+
Deweloper Abdu Matashi
Android OS Android 4.4+
Google Play ID sakonin.soyayya100
Sakonnin Soyayya 100 · Zrzuty ekranu

Sakonnin Soyayya 100 · Opis

Kasancewar ki tare da ni, ya sa ni jin kaina matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, więc irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Mace tana syn namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana syn mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Mace tana syn namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Mace tana syn namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana syn namiji mai karamci, alheri ba ƙanƙamo ba.

6. Mace tana syn namijin da ya jarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace. Ba wanda w ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita

9. Tana syn namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi.

10. Mace tana syn namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana syn namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi.

Ubangijina Allah ya na mu dace przez Irin matan / mazan przez muke qauna przez muradi i Rayuwar mu ta aure.

Sakonnin Soyayya 100 1.2.0 · Pobierz Bezplatnie

N/A/5 (0+ Opinie)

Old Versions

Wszystkie wersje