Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa icon

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa

2.5

saurari katuttuka da nasihu daga bakin Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan

Naam Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa
Versie 2.5
Update 17 jul. 2020
Grootte 71 MB
Categorie Muziek en audio
Installaties 10K+
Ontwikkelaar AdamsDUT
Android OS Android 4.1+
Google Play ID com.andromo.dev653890.app652484
Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa · Schermafbeeldingen

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa · Beschrijving

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.


Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka

sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa 2.5 · Gratis Downloaden

4,1/5 (109+ Recensies)

Oude versies

Alle versies