Dr Ahmad BUK Lectures APP
Bayan karatutuka na Dr Ahmad BUK Conférences za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeux, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahmad Adam, sheikh cheikh mohammad bin usaman kano, cheikh Dr sani rijiyar lemo
cheikh Ali Isah Fantami, cheikh ibrahim Aminu daurawa, cheikh haruna kabiru gombe, cheikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Ahmad BUK,
Cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya, cheikh abdulwahab kano, cheikh Abubukar Gero, cheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-coran ta cheikh Ahmad sulaiman da kuma cheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.