Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifa APP
Bayan karatutuka na Sheikh Abdulrazak Yahaya Haifan mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3,sheikh Jafar Mahmud Adam tafser,sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3,
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures,sheikh Ali Isah Fantami lectures,sheikh Ahmad sulaiman quran recitation,
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.