Riyadus Saliheen in Hausa MP3 APP
Aplikacja Wannan ne domin kawo muku Karatun littafin Riyadus Saliheen na Imam Abu Zakariyya Yahya Bin. Sharaf An-Nawawi. Mai fassara shine Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, e-mail da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.
Kada a manta ocena din Wannan manhajja ta Riyadus Salihin na szejk Jafar Mahmud Tauraro biyar cikin Wannan Gida.
--------------------------------------------
Łąki Sprawiedliwych, zwane także Ogrodami Sprawiedliwych (arab. رياض الصالحين Riyadh as-Salihin lub Riyadh as-Saaliheen), to zbiór wersetów z Koranu uzupełniony o hadisowe narracje napisane przez Al-Nawawę z Damaszku (1233–1277).