Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Laatste Versie

Versie
Update
11 jul. 2025
Ontwikkelaar
Categorie
Installaties
50.000+

App APKs

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 APP

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tarre da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Ik wil graag weten wat de gegevens zijn van Tayi Aiki. U kunt geen gegevens verzamelen.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

Een takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) nemen.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja glans Sjeik Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.
Meer informatie

Advertentie