Ja'afar Arbauna Hadith part 1 APP
Wannan Application ne Musamman ga 'yanuwa Musulmi Hausawa domin sauraron Tafsirin littafin Arba'una Hadith na Annawawi. Me Fassarar Shine Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano Nigeria.
-------------------------------------------------- -----------------------------
40 - Hadith Arbauna Annawawi Collection in Hausa is hier.
Wannan App din baya bukatar Internet Connection. Yana aiki ba tarra da Wifi ko dataplan ba. Perfect Offline.
Wannan App na DAUKE da Hadith (1-20) Domin Samun sauran hadisan da sautin Mallam Ja'afar Mahmud duba cikin Wannan App din akwai download knop.
Idan kana da Wannan App din na malam Jafar een koda yaushe zaka iya budewa kaji karatun Wannan Littafi bate da bukatar Internet ba.
Idan kana da bukatar wadansu Karatuttukan shek Ja'afar Mahmud om ka rubutasu een cikin beoordeling dinka na Wannan App din.
Idan Kaji Dadin Wannan App din om Kayi cijfer dinsa tauraro biyar domin ya Shahara een Wannan winkel.
Idan kana da wata shawara ko ra'ayi, Zaka iya Samun ontwikkelaar na Wannan App din tayin amfani da e-din ontwikkelaar.
Zanyi matukar Farin Ciki Idan naji daga gareku.