Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 APP
A cikinwann app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi Yanayin Sallar.
Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurariwann karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.
A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.
Mai Fassara littafin cikin Wantan Manhajja Shine Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.
Allah ya datar damu da sauraran karatun vuoin littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.
Idan kunji dadinwann manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikinwann gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.
Bissalam wassalamu alaikum. Kuhuta lafiya.