Hausa Multilingual Translator APP
Sebagian besar kata datang bersama dengan bagian-bagian ucapan.
Kami menyediakan kalimat penggunaan bilingual Hausa ke Bahasa Inggris, pluralisasi kata Hausa, dan asal kata Hausa yang berasal dari bahasa Arab atau Inggris.
Wannan kamus ne dake ɗauke da ma'anar kalmomin hausa a cikin Harshen turanci. Abubuwan da wannan kamus ya kunsa sune kamar haka:
1. Ma'anonin kalmomin Hausa a cikin harshen Turanci.
2. Yadda ake yin jam'in kalmomin Hausa.
3. Kalmomin Hausa suka samo asali daga cikin harshen larabci ko turanci
4. Kalmomin Hausa suka fito daga cikin wasu kalmomin na Hausa.
5. Misalan yadda dan anfani da kalmomin hausa a cikin jimla tare da fassarar su cikin harshen turanci.