Karatun littafin Riyadus Saliheen Sheikh Jafar Mahmud. Riyadus saliheen in Hausa

Dernière version

Version
Mise à jour
11 juil. 2025
Développeur
Catégories
Installations
50 000+

App APKs

Riyadus Saliheen in Hausa MP3 APP

Assalamu alaikum wa rahmatullah,

Wannan application ne domine pas kawo muku Karatun littafin Riyadus Saliheen na Imam Abu Zakariyya Yahya Bin. Sharaf An-Nawawi. Mai fassara brille Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta un whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan manhajja ta Riyadus salihin na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.
--------------------------------------------
Les prés des justes, également appelés les jardins des justes (en arabe: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin ou Riyad as-Saaliheen), est une compilation de versets du Coran complétés par des récits de hadiths écrits par Al-Nawawi de Damas (1233-1277).
Lire la suite

Publicité